Gino Infantino[1] (an haife shi 19 ga Mayu 2003) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Argentine wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na dama ko mai kai hari ga ƙungiyar kwallon kafar Fiorentina[2] a serie A na Italiya.[3][4]

Gino Infantino
Rayuwa
Haihuwa Rosario (en) Fassara, 19 Mayu 2003 (21 shekaru)
ƙasa Argentina
Karatu
Harsuna Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Nauyi 76 kg
Tsayi 1.78 m
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe