Gidan kayan tarihi na Okoroji
Gidan tarihi na Okoroji House ko Gidan Okoroji, (Igbo: Ulo Nta Okoroji, Ogbuti Okoroji), wani gida ne mai cike da tarihi da kayan tarihi dake Ujari, A ƙauyen Arochukwu, Jihar Abia, Gabashin Najeriya. [1] Hukumar kula da gidajen tarihi da tarihi ta kasa ta ayyana gidan a matsayin ababen tarihi na kasa a shekarar 1972.[2]
Gidan kayan tarihi na Okoroji | |
---|---|
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
Jihohin Najeriya | Jihar Abiya |
Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Arochukwu |
Coordinates | 5°23′48″N 7°53′59″E / 5.39661°N 7.89986°E |
History and use | |
Opening | 1972 |
Heritage | |
Contact | |
Address | 9WV3+VRW, 442103, Arochukwu |
|
Tarihi da tsari
gyara sasheMaazi Okoroji Oti, wani basarake kuma ɗan kasuwan bayi ne ya gina gidan a ƙarni na 17. Gidan an yi shi da laka yayin da rufin ya kasance da aluminum zinc. Gidan yana baje kolin abubuwa masu tsarki iri-iri, kayan tarihi, sarƙoƙi na bayi, manilan tagulla, takuba da bindigogi.[3] [4]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Uguru, Okorie (27 June 2015). "Okoroji House Gateway to the past". The Nation News. Retrieved 1 September 2016.Uguru, Okorie (27 June 2015). "Okoroji House Gateway to the past" . The Nation News . Retrieved 1 September 2016.
- ↑ G. Ugo Nwokeji (13 September 2010). The Slave Trade and Culture in the Bight of Biafra: An African Society in the Atlantic World . Cambridge University Press. pp. 104–. ISBN 978-1-139-48954-6
- ↑ Zbigniew R. Dmochowski (1990). An Introduction to Nigerian Traditional Architecture: South-Eastern Nigeria, the Igbo- speaking Areas . Ethnographica Limited. ISBN 978-0-905788-28-9
- ↑ "Chief Okoroji's House, Arochukwu" . www.zodml.org . Retrieved 1 September 2016.