Gidan kayan tarihi na Jamhuriyar Turkiyya
Gidan kayan tarihi na Jamhuriyar Turkiyya (wanda kuma aka sani da "Gini na biyu na Turkiyya", Turkish: Cumhuriyet Müzesi </link>) wani gidan tarihi ne a birnin Ankara na ƙasar Turkiyya,wanda ya kasance ginin majalisar dokokin Turkiyya daga 1924 zuwa 1960.
Gidan kayan tarihi na Jamhuriyar Turkiyya | |
---|---|
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Turkiyya |
Province of Turkey (en) | Ankara Province (en) |
District of Turkey (en) | Altındağ (en) |
Coordinates | 39°56′28″N 32°51′07″E / 39.941°N 32.852°E |
History and use | |
Opening | 1981 |
Offical website | |
|
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.