Gidan Tarihi na Kaduna
Gidan Tarihi na Kaduna.(Kaduna Museum) sanannen wurin yawon bude ido ne, daya daga cikin gidajen tarihi dake Kaduna, Nigeria.
Gidan Tarihi na Kaduna | |
---|---|
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
Jihohin Najeriya | Jihar Kaduna |
Birni | Jahar Kaduna |
Coordinates | 10°33′39″N 7°26′23″E / 10.5607°N 7.43967°E |
History and use | |
Opening | 1975 |
Manager (en) | Hukumar Kula da Gidajen Tarihi ta Kasa |
Heritage | |
Contact | |
Address | Plot 47 Ali Akilu Road, City Centre 800283, Kaduna da No. 33, Alik Akilu Road, P.M.B. 2127, Kaduna, Kaduna State |
mailto:kaduna.museum@ncmm.gov.ng | |
Waya | tel:+234 803 424 2008 |
Offical website | |
|
An bude gidan tarihin ne a shekarar 1975, bayan tallafin da gwamnatin jihar Arewa ta tsakiya ta yi na gina tsohon ginin majalisar wakilan jama’ar Arewa. Gidan tarihi na Kaduna ya ƙunshi tarin tarin kayan tarihi na tarihi, al'adu da fasaha kuma yana da cibiyar sana'oin gargagajiya da ake iya ganin masu sana'a da mata na gargajiya suna yin sana'a.[1]