Gidan Kayan Tarihi Na Birnin Benin
Gidan kayan tarihi a Najeriya
Gidan tarihi na birnin Benin babban gidan kayan tarihi ne na kasa a cikin birnin Benin, Najeriya.[1] dake tsakiyar birnin kan dandalin Sarki.[2] Gidan kayan tarihin yana da adadi mai yawa na kayan tarihi masu alaƙa da daular Benin kamar terracotta, sifofin tagulla da simintin ƙarfe. Har ila yau, yana da tsohuwar fasaha da ke da alaƙa da zamanin farko.[3]
Gidan Kayan Tarihi Na Birnin Benin | |
---|---|
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
Jihohin Najeriya | jahar Edo |
Birni | Birnin Kazaure |
Coordinates | 6°19′59″N 5°37′20″E / 6.332922°N 5.622252°E |
History and use | |
Opening | 1973 |
Manager (en) | Hukumar Kula da Gidajen Tarihi ta Kasa |
Contact | |
Address | Kings Square, Ring Rd, Avbiama 300102, Benin City |
|
Wuri
gyara sasheGidan tarihi na birnin Benin yana wani wuri da ake kira Ring Road wanda a da mutanen Benin ke kiransa da dandalin Sarki, to amma Kwamared Adams Oshiomhole ya canza shi zuwa dandalin Oba Ovonramwen a lokacin yana gwamnan jihar.[4] [5]
Manazarta
gyara sashe- ↑ https://www.tripadvisor.com › Attra... Benin National Museum (Benin City) - All You Need to Know BEFORE ...
- ↑ MoMAA https://momaa.org › directory › ben... Benin City National Museum
- ↑ Come to Nigeria Archived July 15, 2009, at the Wayback Machine
- ↑ "Oba Ovonramwen Square at night time" . Vanguard News . 2013-06-08. Retrieved 2022-07-18.
- ↑ access.thebrightcontinent.org https://access.thebrightcontinent.org › ... Benin Museum - Art Display, Archaeological Site, Palace ...