Ghazi Jeribi
Ghazi Jeribi (an haife shi a ranar 5 ga watan Disamban shekara ta 1955) ɗan siyasan Tunusiya ne. Ya yi aiki kuma a matsayin Ministan Tsaro a majalisar Firayim Minista Mehdi Jomaa . Ya kuma yi aiki a matsayin Ministan Shari'a a majalisar firaminista Youssef Chahed .
Ghazi Jeribi | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
6 ga Yuni, 2018 - 30 ga Yuli, 2018 ← Lotfi Brahem (en) - Hichem Fourati (en) →
4 Nuwamba, 2016 - 20 ga Maris, 2017
27 ga Augusta, 2016 - 14 Nuwamba, 2018 ← Omar Mansour (en) - Mohamed Karim El Jamoussi (en) →
29 ga Janairu, 2014 - 6 ga Faburairu, 2015 | |||||||||||||||||||
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Tunis, 5 Disamba 1955 (69 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa |
French protectorate of Tunisia (en) Tunisiya | ||||||||||||||||||
Ƴan uwa | |||||||||||||||||||
Ahali | Thouraya Jeribi Khemiri (en) | ||||||||||||||||||
Ƴan uwa |
view
| ||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||
Makaranta | University of Paris 1 Pantheon-Sorbonne (en) | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | magistrate (en) , ɗan siyasa da basketball player (en) | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Imani | |||||||||||||||||||
Jam'iyar siyasa | independent politician (en) |