Ghazi Chaouachi ( Larabci : غازي الشواشي), an haife shi ne a ranar 5 ga Fabrairu shekarar 1963, lauya ne kuma ɗan siyasa ɗan ƙasar Tunisiya. an San shi da kirkiro jamiyyar Democratic Current a kasar Tunusiya.

Ghazi Chaouachi
Minister of Equipment (en) Fassara

15 ga Yuli, 2020 - 2 Satumba 2020
Minister of State Domains (en) Fassara

27 ga Faburairu, 2020 - 2 Satumba 2020
Member of the Assembly of the Representatives of the People (en) Fassara

2 Disamba 2014 - 27 ga Faburairu, 2020
District: Q2973444 Fassara
Election: 2014 Tunisian parliamentary election (en) Fassara, 2019 Tunisian parliamentary election (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Le Bardo (en) Fassara, 5 ga Faburairu, 1963 (61 shekaru)
ƙasa Tunisiya
Karatu
Makaranta Tunis El Manar University (en) Fassara
Sana'a
Sana'a Lauya da ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Democratic Current (en) Fassara

Siyasa gyara sashe

An zabe shi ga Majalisar Wakilai ta Jama'a a shekarara 2004 kuma shi ne wanda ya kirkiro Democratic Current

A shekarar 2020, ya zama karamin Ministan Kasa da Harkokin Kasa sai kuma na wucin gadi Ministan Kayan aiki, Gidaje da Tsarin Sarari.

Manazarta gyara sashe