Ghanem Zaid (an haife shi ranar 28 ga watan Fabrairun 1965) ɗan wasan Kuwaiti ne. Ya yi takara a cikin jefa mashin na maza a Gasar Olympics ta lokacin bazarar 1988 da kuma ta shekarar 1992 na bazara. [1]

Ghanem Zaid
mutum
Bayanai
Jinsi namiji
Ƙasar asali Kuwait
Shekarun haihuwa 28 ga Faburairu, 1965
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Wasa Wasannin Motsa Jiki
Participant in (en) Fassara 1988 Summer Olympics (en) Fassara da 1992 Summer Olympics (en) Fassara

Manazarta

gyara sashe
  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Ghanem Zaid Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 19 January 2018.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe
  • Ghanem Zaid at Olympedia