Ghaida Kambash
Ghaida Kambash ( Larabci: غيداء كمبش ; 1974 - 10 July 2020), ya kasan ce ɗan siyasan Iraq ne.
Ghaida Kambash | |||
---|---|---|---|
2010 - 2020 District: Diyala Governorate (en) | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Bagdaza, 1974 | ||
ƙasa | Irak | ||
Mutuwa | Bagdaza, 10 ga Yuli, 2020 | ||
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Koronavirus 2019) | ||
Ƴan uwa | |||
Abokiyar zama | Saad Kambash (en) | ||
Karatu | |||
Makaranta | University of Baghdad (en) doctorate in Political Science and Economics (en) | ||
Harsuna | Larabci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa |
Tarihin rayuwa
gyara sasheKambash daga Baquba ne, arewacin Bagadaza . Ta yi karatun digiri na uku a fannin Kimiyyar Siyasa daga Jami’ar Bagadaza . An kuma Zabe ta har sau uku a jere a matsayin 'yar majalisar dokokin Iraki. Ta yi kamfen jim kaɗan kafin mutuwarta don sake fasalin tsarin ilimi.
Kambash ya mutu a Baghdad a ranar 10 ga Yulin 2020, yana da shekaru 46 saboda cutar COVID-19 yayin annobar COVID-19 a Iraki .