Ghada Owais
Ghada Owais ( Larabci : غادة كرم عويس Ghāda Karam 'Owais ) ya kasan ce ɗan jaridar Lebanon ne na Al Jazeera . An haife ta ne a ranar 6 ga watan Nuwamba, 1977, kuma ta halarci Jami’ar Lebanon, ta kammala a shekara ta 1999. [1] Owais ya shiga Al Jazeera a 2006. [2] Tana magana da Larabci dakuma Ingilishi. [3]
Ghada Owais | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 6 Nuwamba, 1977 (47 shekaru) |
ƙasa | Lebanon |
Karatu | |
Makaranta | Lebanese University (en) |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan jarida |