Georgiana Freeman (an haife ta a ranar 24 ga watan Maris shekara ta 1956) ƴar wasan tsere ce ta ƙasar Gambiya. Ta yi gasa a tseren mita 4 × 100 na mata a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 1984. [1]

Georgiana Freeman
Rayuwa
Haihuwa 24 ga Maris, 1956 (68 shekaru)
ƙasa Gambiya
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Bayanan da aka ambata

gyara sashe
  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Georgiana Freeman Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 20 August 2017.