Gawamaa ko Gawám'a ƙabilar Sudan ce.[1][2][3] Kabila ce babba a Arewacin Kordofan, kuma sunsansu kuma sun taimaka wajen kafa ƙungiyar walafa na kabilar Hawazma, ita kanta ƙungiyar babbar ƙungiyar Baggara.[4] A cewar shugaban mulkin mallaka na Burtaniya Harold MacMichael, Gawamaa na ɗaya daga cikin ƙabilu shida da ba na Hawazma ba da aka haɗa cikin ƙabilar Hawazma a tsakiyar ƙarni na sha takwas ta hanyar rantsuwa. [4]

Gawamaa

Adadin membobinta kusan 750,000 ne. Mambobin wannan kungiya suna jin larabci na kasar Sudan . Dukkan membobin wannan ƙungiya musulmi ne.

Manazarta

gyara sashe
  1. MacMichael, H. A. (2011-03-17). A History of the Arabs in the Sudan: And Some Account of the People who Preceded Them and of the Tribes Inhabiting Dárfūr (in Turanci). Cambridge University Press. ISBN 978-1-108-01025-2.
  2. Abdalla, Gihan Adam (2013). The Influence of Financial Relations on Sustaining Rural Livelihood in Sudan: Reflecting the Significance of Social Capital in Al Dagag Village North Kordofan State, Sudan (in Turanci). LIT Verlag Münster. ISBN 978-3-643-90403-4.
  3. Area Handbook for the Republic of the Sudan (in Turanci). U.S. Government Printing Office. 1964.
  4. 4.0 4.1 Komey, Guma Kunda (2008). "The autochthonous claim of land rights by the sedentary Nuba and its persistent contest by the nomadic Baggara of South Kordofan/Nuba Mountains, Sudan". In Rottenburg, Richard (ed.). Nomadic–sedentary relations and failing state institutions in Darfur and Kordofan, Sudan. Halle: University of Halle. p. 114.