Gashaka
Karamar hukuma ce a jahar najeriya
Gashaka Karamar hukuma ce, kuma takasance daya daga cikin Kananan hukumomin dasuke a jihar Taraba wadda ke a shiyar Arewa maso Gabashin kasar Nijeriya.[1]
Gashaka | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jahar Taraba | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 8,393 km² |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2009-10-20.