A ranar 5 ga Yuli, 2021, wasu gungun ƴan bindiga sun yi garkuwa da mutane a garin Chikun, Najeriya.[1][2]

Garkuwa da mutane a Chikun
Garkuwa da Mutane
Bayanai
Ƙasa Najeriya

Da misalin ƙarfe 1:45 na safiyar ranar 5 ga Yuli, 2021, wasu ƴan bindiga sun yi garkuwa da ɗalibai sama da 140 daga makarantar sakandare ta Bethel Baptist dake Kujuma, Chikun, jihar Kaduna, Najeriya. An ceto dalibai 26 da wani malami. [1] [2]

Nassoshi gyara sashe

  1. 1.0 1.1 Princewill, Nimi (5 July 2021). "Rescue mission in 'hot pursuit' after gunmen kidnap scores of students in northwest Nigeria". CNN. Archived from the original on 2021-07-05. Retrieved 2021-07-05.
  2. 2.0 2.1 "Gunmen kidnap students in northwest Nigeria, school official says". France 24. July 5, 2021. Archived from the original on July 5, 2021. Retrieved July 5, 2021.