Goumbou ƙaramin gari ne kuma wurin zama na gundumar Ouagadou a cikin Cercle na Nara a yankin Koulikoro a kudu maso yammacin Ƙasar Mali.[1] Garin yana nisan kilomita 28 daga kudu maso yammacin Nara, cibiyar gudanarwa na cercle a kan hanyar Nationale 4 da ta haɗu Nara da babban birnin Mali, Bamako .

Garin Goumbou

Wuri
Map
 14°59′27″N 7°27′14″W / 14.9908°N 7.4539°W / 14.9908; -7.4539
Ƴantacciyar ƙasaMali
Region of Mali (en) FassaraKoulikoro Region (en) Fassara
Commune of Mali (en) FassaraOuagadou (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 9,898 (2005)
Labarin ƙasa
Altitude (en) Fassara 269 m
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Sister city gyara sashe

Manazarta gyara sashe

  1. Communes de la Région de Koulikoro (PDF) (in French), Ministère de l’administration territoriale et des collectivités locales, République du Mali, archived from the original (PDF) on 2012-03-09CS1 maint: unrecognized language (link).