Boghassa (var. Boughessa) gari ne a yankin Saharar kauye da ƙungiya a cikin Cercle na Abeïbara a Kidal yankin na arewa maso gabashin kasar Mali kusa da kan iyaka da Ƙasar Algeria . A cikin ƙidayar jama'a ta shekarar 2009 ƙungiyar tana da yawan jama'a 3,401.

Garin Boghassa

Wuri
Map
 20°01′12″N 2°15′40″E / 20.02°N 2.2611°E / 20.02; 2.2611
Ƴantacciyar ƙasaMali
Region of Mali (en) FassaraYankin Kidal
Labarin ƙasa
Yawan fili 11,000 km²
Altitude (en) Fassara 745 m

Manazarta gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

  •  .