Gadanya gari ne dake a karamar hukumar Bagwai dake jihar Kano. Gadanya garine mai tarihi Wanda ya kafu a kalla shekarar 900 da kafuwa. gari ne Wanda ya hada kabilun mutane irinsu, Fulani da barebari da sauransu Yana da kacikin manta dagatai, sañan a kwai makarantun Boko da na addinin

Ana ma garin kirari da gadan agadan ta kawaje gadon kaya Hana barchi. Sannan garin yayi iyaka da Jauben yamma daka kudu tayi iyaka da Tudara daka gabas da iyaka da saré saré daga Arewa da iyaka da Alajawa daka yamma.

Gundumomi

gyara sashe
  • Kofar yamma
  • kofar Gabas
  • Magajin Gari
  • Rinji
  • Kwangai
  • yalwa
  • Karofi
  • Wadawa
  • Tallu
  1. Kawaje Gambo
  2. Kawaje Mukhtar Muhammad
  3. Kawaje Wada Mukhtar

Duba kuma

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe