Franck Doté (an haife shi 15 Disamba 1975) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Togo wanda yake taka leda a matsayin ɗan wasan gaba. Ya wakilci Togo a gasar cin kofin Afrika a shekarun 1998 da 2000. [1] A yanzu haka mataimakin koci ne na kungiyar kwallon kafa ta kasar Togo . Bayan lashe wasansu na farko na gasar cin kofin kasashen Afirka da Uganda a gasar cin kofin kasashen Afirka ta shekarar 2020 ya bayyana cewa, “Nasarar tarihi ce mai gamsarwa ga matasan ‘yan wasanmu. Mun saka maki uku a aljihu tare da tsari, ƙwallaye masu ban mamaki, da ƙwallon ƙafa mai ban sha'awa. Na gode wa kungiyar saboda iya mayar da martani."[2]

Franck Doté
Rayuwa
Haihuwa Togo, 15 Nuwamba, 1975 (49 shekaru)
ƙasa Togo
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
AS Mangasport (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Manazarta

gyara sashe
  1. Franck Doté at National-Football-Teams.com
  2. Football, CAF-Confedération Africaine du. "Debutantes Togo shock Uganda in CHAN thriller" . CAFOnline.com . Retrieved 2021-06-19.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe