Francette Razafindrakoto Harifanja

Francette Razafindrakoto Harifanja (akalla shekarunta 56) [1] 'yar siyasar Madagascar ce. Memba ce ta Majalisar Dokokin Madagascar, an zabe ta a matsayin memba na jam'iyyar Tiako I Madagasikara a zaben 'yan majalisu na Madagascar na 2007. An sake zabar ta a shekarar 2013. [2]Tana wakiltar mazabar Beroroha .

Manazarta gyara sashe

Template:Current National Assembly of Madagascar members