François Amégasse Akol [1] (an haife shi a ranar 10 ga watan Oktoba 1965) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Gabon wanda yake taka leda a matsayin ɗan wasa mai tsaron gida. Ya buga wa Gabon wasa sau 110, inda ya zura kwallaye tara, kuma ya wakilci Gabon a gasar cin kofin Afrika a shekarun 1994, 1996 da 2000. [2] Amégasse ya zama kyaftin din Gabon a gasar cin kofin nahiyar Afirka ta shekarar 2000.[3]

François Amégasse
Rayuwa
Haihuwa Gabon, 10 Oktoba 1965 (58 shekaru)
ƙasa Gabon
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
AS Sogara (en) Fassara1983-1988
  Gabon national football team (en) Fassara1984-2000
Mbilinga FC (en) Fassara1993-1997
Petrosport F.C. (en) Fassara1998-2000
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Bayan ya yi ritaya daga buga wasa, Amégasse ya ci gaba da shiga harkar kwallon kafa. An nada shi jakade a wasan karshe na gasar cin kofin Afrika na shekarar 2017 a Gabon.[4]

Manazarta gyara sashe

  1. François Amégasse Akol – International Appearances
  2. Team profile: Gabon BBC.co.uk, 13 January 2000
  3. "Bafana must beware Gabon's mission" . Independent Online . 21 January 2000.
  4. "Football : François amegasse, nommé ambassadeur de la caf pour la Can 2017" . news.alibreville.com (in French). 24 October 2016.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

  • François Amégasse at National-Football-Teams.com