Floris Diergaardt (an haife shi 23 ga Satumbar 1980 a Windhoek ), ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Namibia a halin yanzu yana bugawa FC Civics . Shi memba ne na kungiyar kwallon kafa ta Namibia .

Floris Diergardt
Rayuwa
Haihuwa Windhoek, 23 Satumba 1980 (44 shekaru)
ƙasa Namibiya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Namibia men's national football team (en) Fassara1999-
  Namibia men's national football team (en) Fassara2000-
Cape Town Spurs F.C. (en) Fassara2000-2001
Avendale Athletico (en) Fassara2001-2002
F.C. Civics Windhoek (en) Fassara2002-2010
Ramblers F.C. (en) Fassara2010-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

A farkon aikinsa, Diergaardt ya taka leda a Oberliga na Jamus na huɗu tare da TuS Germania Schnelsen.[1]

Tarihin kulob

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. "Diergaardt shines for German club". The Namibian. 14 September 1999. Archived from the original on 11 March 2023. Retrieved 11 March 2023.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe