Florence Iweta (ta kasance yar Najeriya ce, kuma tsohuwar yar kwallon kafa a Najeriya, wacce ta buga kwallan kafa ta Nigerian Womens national footbal teann .[1]Ta wakilci Najeriya a gasar Olympics ta bazara ta 2000 . bata dauki lokaci ba tana buga ma Najeriya wasa ba.[2]

Florence Iweta
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 29 ga Maris, 1983 (41 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 1.68 m

Duba kuma gyara sashe

  • Najeriya a Gasar Olympics ta bazara ta 2000

Manazarta gyara sashe

  1. "USA 1999: Nigeria". Soccer Times. Archived from the original on 14 March 2016. Retrieved 20 March 2017.
  2. FIFA.com. "Olympic Football Tournaments Sydney 2000 - Women - Nigeria - Overview - FIFA.com". Archived from the original on 2020-01-27. Retrieved 2021-05-22.

Hanyoyin haɗin waje gyara sashe

  • Florence Iweta – FIFA competition record