Flipkart
Flipkart kamfanin kasuwancin yanar gizo ne na zamani mallakin mutanen indiyawa wanda hedikwatarsu take a garin bengaluru da kuma kasar singapore a matsayin kamfani mai zan kansa daga fari kamfanin ya fara da sayar da littattafai kafin ya fadada izuwa sauran ababe da dama kamar kayan lantarki,kayan kwalliya,
URL (en) | https://www.flipkart.com/ |
---|---|
Iri | kamfani, yanar gizo da online shop (en) |
Bangare na | Walmart (en) |
Mai-iko | Walmart (en) |
Maƙirƙiri | Sachin Bansal (en) da Binny Bansal (en) |
Service entry (en) | Oktoba 2007 |
Location of formation (en) | Bengaluru |
Wurin hedkwatar | Bengaluru da Bengaluru |
Wurin hedkwatar | Indiya |
Alexa rank (en) | 106 (1 ga Faburairu, 2021) |
Flipkart da flipkartsupport | |
flipkart | |
flipkart | |
Youtube | UCWZc94oeti-YQsI9995G3aA |
Daga farko sabis din yana gasa da Amazon indiya da kuma abokina hamayyar gida snapdeal, tun daga watan maris 2017 Flipkart yana rike da kashi 39.5% na kasuwanci acikin masana'antar e-commerce ta indiya Flipkart yana matsayi na farko a cikin sashin tufafi, Wanda aka karfafa ta hanyar myntra, kuma an bayyana kamfanin a matsayin daidai da daidai da kamfanin Amazon wajen sayar da kayan lantarki da wayoyin hannu