First Bank F.C.
First Bank FC kungiya ce ta kwallon kafa ta Najeriya karkashin jagorancin First Bank of Nigeria kuma tana da mazauni a birnin Legas. Bankin yana gudanar da kulake a wasanni daban-daban, ciki har da ƙwallon kwando.
First Bank F.C. | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | ƙungiyar ƙwallon ƙafa |
Ƙasa | Najeriya |
Mulki | |
Hedkwata | Lagos, |
Tawagar ta yanzu
gyara sashe
|
|