Filip Ugrinic (Serbian: Филип Угринић/Filip Ugrinić; (an haife shi 5 ga watan Janairu 1999) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Switzerland wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na hagu don ƙungiyar Swiss Super League Bern.[3] Ugrinic ya wakilci Switzerland a duniya a matakin matasa.

Filip Ugrinic
Rayuwa
Haihuwa Lucerne (en) Fassara, 5 ga Janairu, 1999 (25 shekaru)
ƙasa Switzerland
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
FC Luzern (en) Fassara-
  Switzerland national under-21 football team (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Nauyi 84 kg
Tsayi 1.84 m
Flif lokacin murnar cin gasa
lokacin murna


Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe