Filin jirgin saman Bujumbura
Filin jirgin saman Bujumbura, shine babban filin jirgin sama da ke birnin Bujumbura, babban birnin ƙasar Burundi. An kafa filin jirgin saman Bujumbura a shekara ta 1952.
Filin jirgin saman Bujumbura | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Wuri | |||||||||||||||||||
Ƴantacciyar ƙasa | Burundi | ||||||||||||||||||
Province of Burundi (en) | Bujumbura Mairie Province (en) | ||||||||||||||||||
Coordinates | 3°19′26″S 29°19′07″E / 3.324°S 29.3185°E | ||||||||||||||||||
Altitude (en) | 2,582 ft, above sea level | ||||||||||||||||||
History and use | |||||||||||||||||||
Ƙaddamarwa | Disamba 1952 | ||||||||||||||||||
Suna saboda | Bujumbura | ||||||||||||||||||
Filin jirgin sama | |||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
City served | Bujumbura | ||||||||||||||||||
|
Kamfanonin zirga-zirgar jirgin sama
gyara sashe- Air Tanzania: Dar es Salaam, Kigoma
- Brussels Airlines: Bruxelles
- Ethiopian Airlines: Addis Ababa, Kigali
- Kenya Airways: Kigali, Filin jirgin saman Nairobi
- RwandAir: Kigali
- Uganda Airlines: Entebbe