RwandAir kamfanin zirga-zirgar jirgin sama ne mai mazauni a birnin Kigali, a ƙasar Rwanda. An kafa kamfanin a shekarar 2002. Yana da jiragen sama sha biyu, daga kamfanonin Airbus, Boeing, Bombardier da De Havilland.

RwandAir
WB - RWD

Bayanai
Iri kamfanin zirga-zirgar jirgin sama
Ƙasa Ruwanda
Aiki
Mamba na African Airlines Association
Mulki
Hedkwata Kigali
Tarihi
Ƙirƙira 2002

rwandair.com


Tambari
Abincin jirgin
Wata bas ta jigilar kostomomi a filin jirgin