Filin jirgin saman Cotonou Cadjehoun filin jirgin sama ne a cikin unguwar Cadjehoun na Cotonou, birni mafi girma a cikin Benin, a Yammacin Afirka. Filin jirgin saman shine mafi girma a cikin ƙasar, kuma saboda haka, shine farkon hanyar shiga ƙasar ta jirgin sama, tare da tashi zuwa Afirka da Turai.

Filin jirgin sama na Cotonou
IATA: COO • ICAO: DBBB More pictures
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaBenin
Department of Benin (en) FassaraLittoral (en) Fassara
Coordinates 6°21′21″N 2°23′06″E / 6.3558°N 2.385°E / 6.3558; 2.385
Map
Altitude (en) Fassara 19 ft, above sea level
Filin jirgin sama
Tracks
Runway (en) Fassara Material Tsawo Faɗi
06/24rock asphalt (en) Fassara2400 m45 m
City served Cotonou
Offical website

Sunan filin jirgin ya samo asali ne daga Cardinal Bernardin Gantin.

Jiragen sama da wuraren zuwa

gyara sashe

Samfuri:Airport-dest-listSamfuri:Airport-dest-list

Hadari da abubuwan da suka faru

gyara sashe
  • Jirgin UTA 141 : A ranar 25 ga Disamba 2003, jirgin ya fado a Bight of Benin, ya kashe 151 daga cikin 163 da ke ciki, yawancinsu 'yan Lebanon.

A cikin 1974, an yanke shawarar matsar da ayyukan filin jirgin saman Cotonou zuwa wani sabon wuri a cikin Glo-Djigbé . Rashin kuɗaɗe ya dakatar da aikin cikin sauri.

A halin yanzu, an fara inganta filin jirgin saman Cotonou.