Filin Jirgin Sama na Sashen Ta'if

Filin jirgin saman Yankin Ta'if filin jirgin sama ne a Ta'if, Saudi Arabia . Duk da sunansa, amma kuma hakanan yana ba da jiragen sama na ƙasashen duniya da yawa. Filin jirgin saman yana 30 km gabas da Taif da 70 km daga Makka .

Filin Jirgin Sama na Sashen Ta'if
مطار الطائف الإقليمي
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaSaudi Arebiya
Province of Saudi Arabia (en) Fassarayankin Makka
Coordinates 21°29′00″N 40°32′40″E / 21.4833°N 40.5444°E / 21.4833; 40.5444
Map
Altitude (en) Fassara 1,477 m, above sea level
Manager (en) Fassara Saudi Arabian Armed Forces
Filin jirgin sama
Tracks
Runway (en) Fassara Material Tsawo Faɗi
07/25rock asphalt (en) Fassara3735 m45 m
17/35rock asphalt (en) Fassara3350 m45 m
City served Ta'if
Offical website