Filin Jirgin Sama na Lekki
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin Najeriyajahar Lagos
Coordinates 6°34′11″N 3°54′17″E / 6.569816°N 3.904752°E / 6.569816; 3.904752
Map

Filin jirgin saman Lekki filin jirgin sama ne da aka tsara a Lekki, Najeriya,wanda aka kera don ɗaukar fasinjoji miliyan 5 a duk shekara.[1]

Aikin filin jirgin saman Lekki ana hasashen zai ci ₦ 71.64bn ( US$ 450 million) a hashashe na farko,[2] wanda aka tsara zai kai kimanin kilomita 10. km daga Lekki Free Trade Zone (LFTZ), kuma an fara ba da shawarar buɗewa a cikin 2012.

Za a ƙera ta don ɗaukar Airbus A380, inda aka maida shi filin jirgin saman Code F.

A shekara ta 2011, gwamnatin jihar Legas ta nada bankin Stanbic IBTC a matsayin mai ba da shawara kan harkokin kudi na harkokin filin jirgin sama tare da shirin bude 2012.[3]

Ba a bude filin jirgin ba har zuwa shekara ta 2019 a dalilin rahoton matsalolin kudade.

Duba kuma

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. "Lekki-Epe International Airport New Airport Profile - CAPA". Centre for Aviation. Retrieved 4 August 2019.
  2. "Lagos yet to find investors for Lekki Int'l Airport 10 years after". Business Day. 4 March 2019. Retrieved 4 August 2019.
  3. "Lekki-Epe International Airport to get $450 million upgrade". Airport Technology. 22 November 2011. Retrieved 4 August 2019.

Samfuri:Airports in Nigeria