Fernando Silvestre Mandlate (an haife shi ranar 11 ga watan Agustan ,1985) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon kwando ne a Mozambique a halin yanzu tare da Maxaquene na Gasar Ƙwallon Kwando ta Mozambique.[1] Shi ma memba ne a ƙungiyar ƙwallon kwando ta Mozambique kuma ya bayyana tare da kulob ɗin a gasar cin kofin Afirka na 2005, 2007 da 2009.[2]

Fernando Mandlate
mutum
Bayanai
Jinsi namiji
Ƙasar asali Mozambik
Suna Fernando
Sunan dangi Mandlate (mul) Fassara
Shekarun haihuwa 11 ga Augusta, 1985
Sana'a basketball player (en) Fassara
Wasa Kwallon kwando
fernando mandlate

Manazarta

gyara sashe
  1. https://web.archive.org/web/20110929102515/http://www.africabasket.com/Mozambique/basketball.asp?NewsID=166608
  2. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2015-10-02. Retrieved 2023-03-31.