Ferjani Bel Haj Ammar ( Larabci: الفرجاني بالحاج عمار‎ ) (5 Janairun shekarar 1916 - 2000) dan asalin Tunusiya ne dan kungiyar kwadago kuma dan siyasa.

Ferjani Bel Haj Ammar
Minister of Industry (en) Fassara

15 ga Afirilu, 1956 - 29 ga Yuli, 1957 - Ezzeddine Abassi (en) Fassara
Minister of Industry (en) Fassara

15 ga Afirilu, 1956 - 29 ga Yuli, 1957 - Ezzeddine Abassi (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Tunis, 5 ga Janairu, 1916
ƙasa French protectorate of Tunisia (en) Fassara
Tunisiya
Mutuwa Tunis, 2000
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da trade unionist (en) Fassara
Imani
Jam'iyar siyasa Neo Destour (en) Fassara

Ya taba rike mukamin Ministan Tattalin Arziki kafin ya zama Shugaban hadaddiyar kungiyar masana’antu da kasuwanci da kere kere ta Tunusiya na tsawon shekaru 28 tsakanin 1960 da 1988. Ya mutu a shekarata 2000, yana da shekara 83 ko 84.

 
Ferjani Bel Haj Ammar

Ferjani Bel Haj Ammar an zabe shi a majalisar wakilai, sau biyar a total: 1959 Tunisia babban zabe

Manazarta

gyara sashe

 

Haɗin waje

gyara sashe