Femi Seriki Oluwafemi "Femi" Ibrahim Seriki (an haife shi 28 ga Afrilu 2002) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Ingila wanda ke taka leda a matsayin bawa wa Sheffield United.

Femi Seriki
Rayuwa
Haihuwa Manchester, 28 ga Afirilu, 2002 (22 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe