Felix Chindungwe (an haife shi a ranar 9 ga watan Satumba 1982) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Zimbabwe wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga kungiyar ƙwallon ƙafa taHwange FC.[1] [2] [3]

Felix Chindungwe
Rayuwa
Haihuwa Zimbabwe, 9 Satumba 1982 (41 shekaru)
ƙasa Zimbabwe
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Highlanders F.C. (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Ayyukan kasa da kasa gyara sashe

A watan Janairun 2014, kociyan kungiyar Ian Gorowa ya gayyace shi ya kasance cikin tawagar kasar Zimbabwe don gasar cin kofin kasashen Afirka na shekarar 2014. Ya taimakawa kungiyar zuwa matsayi na hudu bayan da Najeriya ta lallasa ta da ci daya mai ban haushi.[4] [5]

Manazarta gyara sashe

  1. "Zimbabwe's Ian names CHAN squad" . kawowo.com. Retrieved 12 February 2014.
  2. "Zimbabwe Warriors leave for Chan tournament" . newsday.co.zw. Retrieved 12 February 2014.
  3. "Zimbabwe name final squad for CHAN tournament" . cosafa.com. Archived from the original on 21 February 2014. Retrieved 12 February 2014.
  4. "CHAN 2014: awards and team of the CHAN" . en.starafrica.com. Archived from the original on 19 February 2014. Retrieved 12 February 2014.
  5. "Articles tagged 'warriors' " . dailynews.co.zw. Retrieved 12 February 2014.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe