Balla Faye An haife shi 17 ga watan Satumban 1994 ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne kuma ɗan ƙasar Senegal wanda ke buga wa Cortona Camucia Calcio wasa. [1]

Faye Balla
Rayuwa
Haihuwa Guédiawaye (en) Fassara, 17 Satumba 1994 (29 shekaru)
ƙasa Senegal
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Spezia Calcio (en) Fassara2011-201400
S.C. Olhanense (en) Fassara2014-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Manazarta gyara sashe

  1. Pendenza alla Virtus Cupello, Faye al Cortona, eccellenzacalcio.it, 12 dicembre 2019