Fatou Ndiaye Sow
Fatou Ndiaye Sow (haihuwa a shekarar 1937 – 24 ga watan 24/25 Oktoban, 2004) [1] mawaƙin Senegal ce, malama kuma marubuciyar yara. Yawancin littattafanta sun shafi yancin yara kuma an buga su tare da tallafin UNICEF da gwamnatin Senegal. A 1989, ta shiga cikin PEN International Congress na 5th.
![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa |
Tivaouane (en) ![]() |
ƙasa | Senegal |
Mutuwa |
Saint-Louis (en) ![]() |
Karatu | |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | marubuci, Marubiyar yara da maiwaƙe |
Littattafanta sun hada da:
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.