Tiegnou Valle Fatou Coulibaly (an haife ta 13 Fabrairu 1987) ƙwararriyar ƴar wasan ƙwallon ƙafa ce ƴar ƙasar Ivory Coast wanda ke taka leda a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Cypriot Barcelona FA . [1] Ta kasance cikin tawagar 'yan wasan Ivory Coast don gasar cin kofin duniya ta mata ta FIFA ta 2015 .

Fatou Coulibaly
Rayuwa
Haihuwa Abidjan, 13 ga Faburairu, 1987 (37 shekaru)
ƙasa Ivory Coast
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Kungiyar Kwallon Kafa ta Mata ta Ivory Coast-
Juventus de Yopougon (en) Fassara2004-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 1.72 m

Manazarta gyara sashe

  1. "Women's Champions League: Glasgow City win 2–0 at Somatio Barcelona". BBC Sport. 12 September 2018. Retrieved 12 September 2018.