Fati Bararoji
Fati Baffa Fagge kowacce aka sani da Fati Bararoji an haife ta kuma ta girma a unguwar Fagge,Kano;sunan Bararoji ya samo asali ne lokacin da ta fito a fim kuma ta yi rawar gani da sunan Bararoji.Ta yi aure da dan kawunta a Legas,tana da ya mace daya.
Fati Bararoji | |
---|---|
Rayuwa | |
ƙasa | Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | Jarumi |
Ka duba wannan shafin domin sanin yanda zaka gyara wannan mukalar Koyon rubuta mukala
Akwai yuwar admin ya goge wannan shafin matukar ba'a inganta ta ba. |
Tarihin rayuwa gyara sashe
An haifi tsohuwar jarumar kannywood fati bararoji ranar 24 ga watan Disamba[yaushe?] a jihar Maradi, Niger. Kuma ta tashi tare da dukkan iyayenta.
Fatima Baffa Bararoji wacce aka fi sani da Fati Bararoji na ɗaya daga cikin tsoffin jarumai wasan hausa mata kyawawawa masana'antar finafinan hausa wacce ake samarwa daga masana`antar kannywood ta arewacin Najeriya.
Manazarta gyara sashe
.