Fatauci
Fatauci dabi'a ce ta neman Kuɗi daga wani guri zuwa wani guri, shi dai fatauci akanyi shi ne domin kasuwanci inda mutum zai tashi daga inda yake yaje can wani guri mai nisa fatauci Akan kwashe watanni wani lokacin ma shekaru ana fatauci kafin a dawo gida.
Dalilin fatauci
gyara sasheCikin dalilan fatauci akwai
- Kasuwanci
- Neman kudi
- Bunkasar tattalin arziki
Da dai sauran su
Matsalolin fatauci
gyara sasheA wani lokacin cikin matsalolin da fatauci kan haifar har da mantawa da iyali inda mutum sai ya kwashe shekaru batare da ya jiyo wajen iyalin shi ba.[1]