Fasa gidan yari na Owerri
An fasa gidan yarin Owerri ne da sanyin safiyar ranar 5 ga watan Afrilu, 2021, lokacin da wani fasa gidan yari ya faru a Owerri, Jihar Imo, Najeriya.[1] Wata babbar ƙungiya dauke da makamai ta isa a cikin motocin daukar kaya da kuma motocin safa dauke da gurneti da bindigogi da kuma bindigu.[1] ‘Yan kungiyar sun shiga harabar gidan yarin ne ta hanyhar amfani da bama-bamai wajen kutsa kai cikin shingen hukumar.[1] Kungiyar ta saki fursunoni sama da 1,844 daga gidan yari.[1]
Fasa gidan yari na Owerri | ||||
---|---|---|---|---|
prison escape (en) | ||||
Bayanai | ||||
Ƙasa | Najeriya | |||
Kwanan wata | 5 ga Afirilu, 2021 | |||
Wuri | ||||
|
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.