Farida Akhtar Babita
Farida Akhtar Poppy, wacce aka fi sani da sunanta Babita, (an haife ta a ranar 30 ga watan Yulin shekara ta 1953) [1] 'yar fim ce ta kasar Bangladesh. An fi saninta da rawar da ta taka a fim din Satyajit Ray's Distant Thunder, wani labari game da yunwa ta Bengal a shekarar 1943, wanda ya lashe kyautar Golden Bear a bikin fina-finai na kasa da kasa na Berlin na 23 a shekarar 1973. Kuma ta kasance mai aiki a cikin shekarar 1970s zuwa shekara ta 1990s a matsayin 'yar wasan kwaikwayo a fina-finai na kasar Bangladesh.[2] Ta yi fim a fina-finai 275.[3]
Farida Akhtar Babita | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | ফরিদা আক্তার পপি |
Haihuwa | Bagerhat Sadar Upazila (en) , 30 ga Yuli, 1953 (71 shekaru) |
ƙasa |
Bangladash Pakistan |
Harshen uwa | Bangla |
Ƴan uwa | |
Ahali | Shuchanda (en) da Champa (en) |
Karatu | |
Harsuna | Bangla |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi da ɗan wasan kwaikwayo |
Muhimman ayyuka | Bandi Theke Begum (en) |
Kyaututtuka | |
IMDb | nm6150259 |
Manazarta
gyara sashe- ↑ Shazu, Shah Alam (2023-08-01). "At 70, Babita living her best life in Canada". The Daily Star (in Turanci). Retrieved 2023-08-01.
- ↑ "Babita Akhtar". distressedchildren. Retrieved 2015-10-07.
- ↑ Shazu, Shah Alam (2023-08-11). "Babita immortalised". The Daily Star (in Turanci). Retrieved 2023-08-12.