Farai ta Sevenzo [1] an haife shi ne a Zimbabwe kuma Mai shirya fim-finai ne kuma ɗan jarida. Ya fito ne daga ƙauyen Kimetuki dake a Kudancin Zimbabwe .

Farai Sevenzo
Rayuwa
Haihuwa Zimbabwe, 1964 (59/60 shekaru)
ƙasa Zimbabwe
Karatu
Makaranta St. George's College, Harare (en) Fassara
Sana'a
Sana'a darakta

Manazarta gyara sashe

  1. Pronunciation of Farai. PronounceNames.com

Hanyoyin Haɗin waje gyara sashe