False Flag (fim)

2017 fim na Najeriya

False Flag fim ne na Najeriya na 2017 wanda Allwell Ademola ya shirya kuma ya ba da umarni.[1]

False Flag (fim)
Asali
Lokacin bugawa 2017
Asalin harshe Turanci
Ƙasar asali Najeriya
Characteristics

[2][3][4]

Labari gyara sashe

Mutumin da ya ƙi yin aure, daga baya ya sami soyayya a wajen wata mace mai dauke da cutar HIV. Iyalin mutumin ba su ji daɗin dangantakar ba kuma suna son ya kashe dangantakar.

Ƴan Wasa gyara sashe

  • Gabriel Afolayan
  • Aisha Lawal
  • Wumi Toriola
  • Allwell Ademola

Kyaututtuka da naɗi gyara sashe

Shekara Kyauta Rukuni Sakamako Ref
2017 Mafi kyawun Kyautar Nollywood Tantancewa
Tantancewa
Tantancewa

Magana gyara sashe

  1. nollywoodreinvented (2017-08-26). "False Flag". Nollywood REinvented (in Turanci). Retrieved 2019-11-15.
  2. "False Flag (2016) - nlist | Nollywood, Nigerian Movies & Casting". nlist.ng (in Turanci). Archived from the original on 2019-11-15. Retrieved 2019-11-15.
  3. Nigerian Nollywood Movie Review - FALSE FLAG (in Turanci), retrieved 2019-11-15
  4. "False Flag nigerian movie - Google Search". www.google.com. Retrieved 2019-11-15.