Fagam gari ne kuma Mazaɓar jaha da ke ƙarƙashin karamar hukumar Gwaram a jihar Jigawa a Najeriya.

Fagam

Wuri
Map
 11°16′37″N 9°53′02″E / 11.2769°N 9.8839°E / 11.2769; 9.8839
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Fagam yana nan a11°16′37″N 9°53′2″E / 11.27694°N 9.88389°E / 11.27694; 9.88389 kuma garin na da yawan jama'a kimanin 16,329.[1] Yana da nisan kilomita 55 daga kudu maso yammacin Azare da kilomita 15 kudu maso yammacin Foggo tare da kogin Jama'are, wanda kuma aka sani da kogin Bunga.

Manazarta

gyara sashe
  1. "The World Gazetteer". Archived from the original on 2007-10-01., Retrieved February 18, 2007