Fa'iza Muhammad
Fa'iza Muhammad jaruma ce a masana'antar fim ta Hausa wato Kannywood Bata Dade a masana'antar ba tana ɗaya daga cikin sababbin taurari da tauraruwar su ta fara haskawa tana fitowa a waƙoƙi da Kuma fim[1].
Tarihi
gyara sasheCikakken sunan ta shine Faiza Muhammad Amma anfi sanin ta faeeza muhammad haifaffiyar jihar Kaduna ce an haifeta a ranar 16 ga watan march ta girma a garin kadunan. Tayi karatun firamare da sakandiri a garin kaduna. Ta koma da zaman garin Jos daga baya ta dawo Kano domin ta shigo kanniwud. An Santa ne a fim Mai suna"Rikicij Soyayyah" ta fara da wannan fim din ne a shekarar 2017, tan daya daga cikin jarumai masu haskawa tasowa a masana'antar.[2]
Fina finan ta
- Rikicin soyayyah
- Bintu
- kasuwar mata
- Laifin ka ne
Manazarta
gyara sashe- ↑ https://fimmagazine.com/tag/faiza-muhammad/
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-31. Retrieved 2023-07-31.