Cif Frederick Chidozie Ogbalu // ⓘ (1927-1990) wanda aka fi sani da FC Ogbalu, masanin ilimin harsunan Najeriya ne kuma malami. An fi saninsa da daidaita harshen Igbo</ref>[1][2] kuma ana kiransa "uba" na harshe da al'adun Igbo. A shekarar 1949, ya kafa kungiyar bunƙasa Harshen Igbo da Al'adun Igbo. Ogbalu ya yi shugabancin al’umma tsawon shekaru.

FC Ogbalu
Rayuwa
Haihuwa 1927
Mutuwa 1990
Sana'a
Sana'a Malami

Ayyukan Ogbalu sun yi tasiri sosai a harshen Igbo da al’adun Igbo. An yaba masa da taimakawa wajen daidaita harshen Igbo da kuma inganta amfani da shi. Ana kuma yaba masa da taimakawa wajen kiyaye al’adun Igbo.[3]

Ogbalu ya rasu a shekarar 1990. Ana tunawa da shi a matsayin sa na farko a fannin nazarin harshe da al’adun Igbo.

Manazarta

gyara sashe
  1. Echeta, Chikodi (11 January 2012). Still in the Shadow of Death. Lulu.com. pp. 51–52. ISBN 9781471002700.
  2. N. Emenyonu, Ernest (2021). The Literary History of the Igbo Novel: African Literature in African Languages (illustrated ed.). Taylor & Francis Limited. p. 160. ISBN 9781032174792.
  3. Zabus, Chantal (2007). The African palimpsest: indigenization of language in the West African europhone novel. Rodopi. p. 33. ISBN 978-90-420-2224-9.