Evani Soares da Silva an haife ta a ranar 29 ga watan Nuwamba a shekarar 1989 a garin São Paulo 'yar wasan Boccia ce ta Paralympic ta Brazil.[1] Ta ci lambar zinare a wasannin nakasassu na bazara na 2016 a Rio de Janeiro, a cikin bocce BC3 gauraye biyu, tare da Antônio Leme da Evelyn de Oliveira.[2]

Evani Soares da Silva
Rayuwa
Haihuwa São Paulo, 29 Nuwamba, 1989 (34 shekaru)
ƙasa Brazil
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a boccia player (en) Fassara

Ta yi gasa a wasannin nakasassu na bazara na 2020, a cikin Boccia Individual BC3,[3] da Boccia Pairs BC3.[4]

Manazarta gyara sashe

  1. "Evani Soares da Silva - Boccia | Paralympic Athlete Profile". International Paralympic Committee (in Turanci). Retrieved 2022-11-21.
  2. "Rio 2016 - boccia - mixed-pairs-bc3". International Paralympic Committee (in Turanci). Retrieved 2022-11-21.
  3. "Tokyo 2020 - boccia - individual-bc3". International Paralympic Committee (in Turanci). Retrieved 2022-11-21.
  4. "Tokyo 2020 - boccia - pairs-bc3". International Paralympic Committee (in Turanci). Retrieved 2022-11-21.