Eva García Sáenz de Urturi
Eva Garcia Sáenz de UUrturi shekarar,(1972 a Vitoria-Gasteiz, Basque Country ) ƴar ƙasar Ispaniya ne wanda ta samu kyautar Nobel
Eva García Sáenz de Urturi | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Eva García Sáenz de Urturi |
Haihuwa | Vitoria-Gasteiz (en) , 20 ga Augusta, 1972 (52 shekaru) |
ƙasa | Ispaniya |
Karatu | |
Makaranta | University of Alicante (en) |
Harsuna | Yaren Sifen |
Sana'a | |
Sana'a | Marubuci, marubuci, manager (en) da university teacher (en) |
Wurin aiki | Alicante (en) |
Muhimman ayyuka | Aquitania (en) |
Kyaututtuka |
gani
|
IMDb | nm9827225 |
evagarciasaenz.com da evagarciasaenz.com… |
Ayyuka
gyara sasheTa koma Alicante, Valencian, lokacin da take da shekara 15. Tana zaune a can tun daga lokacin. Bayan samun digiri a matsayin likitar ido, sai ta sami aiki a Jami'ar Alicante a cikin bangaren gani .
A cikin shekarar 2012 ta rubuta wani litafi Mai suna La saga de los longevos kasancewar wannan ne littafinta na farko. An buga littafin ne ta shafin yanar gizo na Amazon.com da kanta bayan ta yi ƙoƙarin tuntuɓar gidajen buga takardu da yawa ba tare da samun nasara ba. Koyaya La saga de los longevos ya zama abin bugawa.
Shekaru biyu bayan haka ta rubuta Los hijos de Adán da Pasaje a Tahití, suma tare da kyakkyawar tarba.
A cikin shekarar 2016 ta buga littafi na huɗu: El silencio de la ciudad blanca settle a garinsu na asali. A cikin wannan, ta shiga makarantar koyon aikin 'yan sanda, inda ta yi kwasa-kwasai guda biyu na binciken wuraren da aikata laifi da kuma bayyana takun sawun.
Bibiyar Tarihi
gyara sashe- (2012) La saga de los longevos
- (2012) La vieja familia
- (2014) Los hijos de Adán
- (2014) Pasaje a Tahití
- (2016) El silencio de la ciudad blanca
- (2017) Los ritos del agua
Manazarta
gyara sasheSauran yanar gizo
gyara sashe- Eva García Sáenz de Urturi shafin yanar gizon hukuma (in Spanish)