Etienne Amenyido (an haife shi a ranar 1 ga watan Maris a shekara ta, 1998) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba na 2. Bundesliga club FC St. Pauli. An haife shi a Jamus, yana wakiltar tawagar kasar Togo.

Etienne Amenyido
Rayuwa
Haihuwa Herford (en) Fassara, 1 ga Maris, 1998 (26 shekaru)
ƙasa Jamus
Togo
Karatu
Harsuna Jamusanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  VfL Osnabrück (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Aikin kulob gyara sashe

Amenyido ya fara wasansa na Eredivisie na VVV-Venlo a ranar 27 ga watan Agusta a shekara ta, 2017 a wasan da AFC Ajax.[1]

16 ga watan Yuni a shekara ta, 2021, 2. Bundesliga kulob din FC St. Pauli ya sanar da sanya hannu na Amenyido daga relegated VfL Osnabrück. [2]

Ayyukan kasa da kasa gyara sashe

An haifi Amenyido a Jamus mahaifiyarsa 'yar Togo ce kuma mahaifinsa ɗan Jamus kuma ya wakilci Jamus a gasar shekarar, 2017 UEFA European Under-19 Championship.[3] Ya buga wasa da Togo a wasan sada zumunci da suka tashi 1-1 da Sudan a ranar 12 ga watan Oktoba a shekara ta, 2020. [4]

Manazarta gyara sashe

  1. "Game Report by Soccerway" . Soccerway. 27 August 2017.
  2. "DER FC ST. PAULI VERPFLICHTET ETIENNE AMENYIDO" (in German). fcstpauli.com. 16 June 2021. Retrieved 16 June 2021.
  3. "SPORT BILD-Scout – Dortmunds Amenyido: Beim BVB nutzt er seine Chance" .
  4. "Journées FIFA : match nul entre le Togo et le Soudan" . 12 October 2020.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

  • Etienne Amenyido at Soccerway
  • Etienne Amenyido at DFB (also available in German)
  • Etienne Amenyido at kicker (in German)