Etekwuru

Gari ne a yankin Niger Delta kudancin Najeriya

Etekwuru na daya daga cikin kauyu kan dake cikin karamar hukumar Ohaji/Egbema a jihar Imo a Najeriya. Etekwuru al'umma ce da ke yankin Neja Delta a kudancin Najeriya.[1]

  1. Empty citation (help)